Mohammed Buba Marwa

Mohammed Buba Marwa (An haife shi a ranar tara 9 ga watan Satumba, 1953). Ya kasance Soja ne kuma ɗan siyasa a ƙasar Najeriya.


Developed by StudentB